Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan rangadin da Tchiani ke yi a jihohin Nijar

Informações:

Sinopsis

Shugaban gwamnatin mulkin sojin Jamhuriyar Nijar Janar Abdourahamane Tchiani, ya ziyarci jihohi daban-daban na ƙasar, da nufin sanin halin da al’umma ke ciki da kuma sanar da su irin ƙoƙarin da gwamnati ke yi wajen magance matsalolinsu. Ya kuke kallon wannan ziyara ta Janar Tchiani? Kuna ganin ziyarar tazo a lokacin da ya kamata? Latsa alamar sauti don sauraren shirin tare da Abida Shu'aibu Baraza...