Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan yajin aikin malaman jamio'i a Najeriya
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:10:08
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
A Najeriya yajin aikin malaman jami’o’i ya shiga rana ta biyu, lamarin da tuni ya fara haifar da cikas musamman ga ɗalibai da mafi yawansu na tsakiyar zana jarrabawa. Yayin da ƙungiyar Malaman ASUU ta ce ta shiga yajin aikin ne domin neman gwamnati ta cika aiwatar da yarjejeniyar da ɓangarorin biyu suka rattaba wa hnnu tun 20009, yayin da a gwamnati ke cewa tuni aka aiwatar da abubuwan da kunshe a yarjejeniyar. Shin ko yaya ku kallon wannan yajin aiki? Wace shawarar za ku bai wa bangarorin biyu domin gaggauta wannan saɓani da ke tsakaninsu. Wannan shi ne maudu'in da muka baku damar tofa albarkacin bakinku a kai. Latsa alamar sauti domin sauraren shirin...