Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.
Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku da labarai da hirarraki, da sharhin jaridu kama daga Najeriya zuwa Nijar har Ghana, da kuma...
Malan yayi bayani akan azumi da hukunce hukuncenta da yadda ake bambanta tsakani alfijiri na gaskiya dana karya da sauran hukuncin azumi da yakkamaci kowane musulmi ya sansu
Malan yayi bayanine akan zaman takewan ma aurata da kuma hakkokin ma aurata da kuma hukumce hukumcan sadaki da wasu kura kuran da wasu kefatdawa acikinsu wajan sadaki da kuma...
Surar tana karantar da halayen rayuwar mutun a cikin duniya tareda abokan zama a kowane matsayi da sauransu
1- Tambatoyoyi a kan azumin sofaffi da hukuncin munafurci , da hukuncin shan taba , da sauransu . 2- Hukuncin sallah bayan da bidi a , da hukuncin zuwa kasuwa ga mace ,da kuma...
Malan yayi bayanine akan wasu shubha da wasu suke kafa dalili dasu wajan ayyukan bidi a da sauransu da kuma amsa akan wa ainnan dalilai da ma anoninsu na gaskiya da kuma...