Kasuwanci
Yadda ake gudanar da hada-hadar kayayyakin da ake samu albarkacin damuna
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:10:10
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Shirin kasuwa a Kai miki dole na wannan mako ya yi duba ne kan yadda ake gudanar da hada-hadar kayayyakin amfanin gona da ake samu a damina,waɗanda ake shukawa da sauran tsirrai da ake samu a daji saboda saukar ruwan sama.Ɗaya daga cikin falalar ruwa ita ce Allah ya rayar da amfanin gona.Da zarar damina ta yi nisa kayan amfanin gona da sauran tsirrai da ba shukasu aka yi ba, suka fara yabaya, to daga nan za’a fara ganin hada-hadar waɗannan kayayyaki irinsu ɗanyar masara,wake, gujiya,da wasu ƴaƴan itatuwa da ake samu a wannan lokaci kadai, harma halitu irinsu Fara. Latsa alamar sauti don sauraron shirin tare da Ahmed Abba............