Kasuwanci

Matakin babban bankin Najeriya game da ƙaruwar ayyukan damfara a tashohin POS

Informações:

Sinopsis

Shirin a wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan sabon matakin Babban bankin Najeriya CBN da ya umarci bankunan kasuwanci da sauran cibiyoyin hada-hadar kuɗi da su sanya na’urar bin diddigi ta taswira wato GPS a tashoshin POS a fadin ƙasar, a wani mataki na dakile ɓata gari a bangarori daban-daban masamman ma ayyukan ƴan damfara. Latsa alamar sauti domin sauraaron cikakken shirin......