Tambaya Da Amsa

Bayani kan cutar karkarwar jiki da a turance ake kira da Parkinson

Informações:

Sinopsis

Shirin Tambaya Da Amsa ya amsa wasu daga cikin tambayoyinku, ciki harda bayanai kan cutar nan ta karkarwa wacce a turance ake  kira Parkinson, haka nan shirin ya kuma amsa tambaya dangane da abinda yake sanyawa jira-jirai yawan shaƙuwa da kuma irin illar da ke musu. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Nasiru Sani.............