Lafiya Jari Ce

Yadda matsalolin tsaro ke haddasa ƙarancin abinci da ke assasa cutukan yunwa

Informações:

Sinopsis

Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan makon ya yi duba kan yadda matsalolin tsaro ke haddasa ƙarancin abinci wanda ke matsayin masabbabin cutuka masu alaƙa da yunwa musamman a yankunan jihohin Sokoto da Zamfara da matsalolin ƴanbindiga suka zama ruwan dare. Shirin ya tattauna da masana daga yankunan waɗanda suka bayar da shawarwari kan yadda za a tunƙari matsalolin na ƙarancin abinci dama cutukan da suke haddasawa. Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin.