Bakonmu A Yau

Sule Ammani kan gurfanar Obasanjo da Buhari gaban wata kotu a Faransa

Informações:

Sinopsis

Tsoffin shugabannin Najeriya guda 2 wato Olusegun Obasanjo da Muhammadu Buhari sun gurfana a wata kotun sasanta rikicin kwangilla domin bada ba'asi a kan soke kwangilar gina tashar samar da wutar lantarki ta Mambila da ministan Obasanjo ya bayar bada saninsa ba, da kuma kin biyan kudin sasanta matsalar da gwamnatin Buhari ta ki. Dangane da wannan dambarwa Bashir Ibrahim Idris ya tatauna da daya daga cikin dattawan kasar Alhaji Sule Ammani,  Yarin Katsina.Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyartattaunawar.