Sinopsis
Muna gabatar muku da shirye-shirye masu ayatarwa da suka shafi al´adu da zamantakewa tsakanin al´ummomi da mabiya addinai daban-daban da nufin kyautata tsarin zamantakewa da fahimtar juna ta hanyar tuntuar juna da shawarwari tsakani ba tare da nuna fifiko akan wani ba.
Episodios
- 
								Taba Ka Lashe: 26.06.202402/07/2024 Duración: 10minAkwai lokacin da 'yan bori da matsafa ke haduwa a sassan yammacin Jamhuriyar Nijar. 
- 
								Taba Ka Lashe: 12.06.202418/06/2024 Duración: 09minSana’ar Wanzanci da a baya ta shahara musamman yankin Arewacin Najeriya yanzu ta fara gushewa saboda yadda masu aski na zamani su fito su ka mamaye sana’ar tsakanin Hausawa. 
- 
								
- 
								Taba Ka Lashe: 15.05.202421/05/2024 Duración: 09minShiri ne kan yadda kabilar Gwari ko Gbagi ke daukar kaya a kafada maimakon kai. 
- 
								Taba ka Lashe 01.05.202401/05/2024 Duración: 09minShirin ya duba al'adar wasa tsakanin abokan wasa na jini wato dan mace da dan namiji da sauran wasanni da ke tsakanin hausawa da sauran kabilu. 
- 
								
- 
								Taba Ka Lashe: 10.4.202416/04/2024 Duración: 09minShirin Taba Ka Lshe game da kabilun da suka shiga kurmi daga sassan Najeriya da yarda suke samun cin karo da na kabilar Yarabawa. 
- 
								Taba ka Lashe 21.03.202421/03/2024 Duración: 09minShirin ya duba yadda Bahaushe da masu mulkin mallaka suka sauya wa yankuna ya yi tasiri a bunkasar al'adun matunen yankunan da abin ya shafa a Kamaru. 
- 
								Taba Ka Lashe: 14.02.202427/02/2024 Duración: 09minBikin taushen fage da dubban al’ummar garin Tsangaya da ke karamar hukumar Albasu a jihar Kano da ke Najeriya 
- 
								Taba Ka Lashe: 21.02.202427/02/2024 Duración: 10minAl'ummar Jamhuriyar Nijar na ci gaba da jimamin rasuwar Alhaji Mahaman Kanta fitaccen dan Jarida kuma wakilin Deutsche Welle na farko a Jamhuriyar Nijar. 
- 
								Taba Ka Lashe: 07.02.202413/02/2024 Duración: 09minKo kun san Kabilar Sayawa a jihar Bauchi da ke Najeriya, na da irin nata tsarin yadda take gudanar da bikin aure? Shirin Taba Ka Lashe 
- 
								Taba Ka Lashe: 03.01.202403/01/2024 Duración: 09minShirin ya duba gasar karatun alkurani da aka shirya a jihar Yobe domin zabo gwarzaye da za su wakilci Najeriya a gasar duniya da ake yi, inda aka samu manyan baki da Sarkin Musulmin Najeriya. 
- 
								Taba Ka Lashe: 27.12.202327/12/2023 Duración: 09minShirin ya duba bikin Hausa Kirista da aka saba gudanarwa a duk ranar 26 ga watan disambar kowace shekara sakamakon kirisimeti. Za mu ji yadda bikin ya samo asali a cikin bukukuwan al'adun Hausawa da ma yadda aka gudanar da shi. 
- 
								
- 
								Taba Ka Lashe: 15.11.202321/11/2023 Duración: 09minShin kun san tarihin Usman Baba Pategi wanda aka fi sani da Samanja mazan fama a shirin harkokin wasan kwaikwayo a arewacin Najeriya? 
- 
								Taba Ka Lashe: 08.11.202313/11/2023 Duración: 09minKo kun san cewa marigayi Shehu Usman dan Fodiyo ya rubuta tarin litattafan ilimi, shirin Taba Ka Lashe na wannan lokaci ya yi nazari a kai. 
- 
								Taba Ka Lashe: 25.10.202331/10/2023 Duración: 09minKabilar Dagomba guda ce daga cikin kabilun da ke da matukar tasiri a arewacin Ghana kuma ta yi biki nadi a birnin Kolon na Jamus. 
- 
								
- 
								Taba Ka Lashe: 04.10.202310/10/2023 Duración: 09minYadda al'umma a yankin Hausawa suke fadin sunayen yaransu na farko sabanin yadda aka sani a baya. 
- 
								Taba Ka Lashe:26.09.202326/09/2023 Duración: 09minShirin ya duba muhimmancin tagwaye a lokacin aure a jihar Gaya ta Jamhuriyar Nijar, inda ake gayyatar 'yan biyu da ke a cikin gari da kewaye domin kawo gudurmuwa a wajen bikin 'yan biyu. 
 
												 
											 
											 
											 
											 
											 
											 
											 
											 
											 
											 
											 
											 
											 
									 
									 
									 
									 
									 
									 
									 
									 
									 
									 
             
					